Jump to content

Mandaƙo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Mandaƙo shine kwaɗaɗɗen Dankali da ƙuli-ƙuli.

Misali

[gyarawa]
  • Inna Tayi mandaƙo
  • Mandaƙon yayi daɗi matuka