Jump to content

Manjo

Daga Wiktionary

Manjo Samfuri:errorSamfuri:Category handler Babban jami’in da ke sama da mukamim kaptin a aikin sojin kasa da na sama, shine ake gani a matsayin na kasa a jerin mukamai na manyan soja. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Jami’in mai mukamin manjo ya bamu horo a wajen bautar
  • Ya kai mukamun manjo ya ajiye aikin soja

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Major (rank)

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87