Mariri
Appearance
Mariri Samfuri:errorSamfuri:Category handler babban dabba na jinsin Barewa mai bakaken layuka a fuska da kafafu da dogon kaho, anfi samun shi a kasashen masu zafi na afirka da yankin Larabawa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Munga mariri a gidan Zoo na Kano.
- Mariri nada matukar kyawu.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: White oryx
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88