Marisa
Appearance
Marisa shine mutum ya ringa tangadi yana abu ba'a cikin hayyacin sa ba. [1][2]
Misalai
[gyarawa]- Wani dan giya ya wuce yana marisa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.102. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107