Masomi
Appearance
Masomi Masomi (help·info) Dalili ko asalin yadda wani abu ko al’amari yafaru ko yasamo asali.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ciwon kwakwalwa ce masomin ciwon jijiyoyi jikin
- Bincike ne masomin duk wani cigaba a kimiyya da fasaha
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Cause,origin
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=cause