matsi salone magance cuta wanda Hausawa ke amfani dashi, akan saka magani a Duburan mutum musamman yara idan basayin Kashi ko Basir ya Damesu.