Jump to content

Mayaudari

Daga Wiktionary

Mayaudari da Turanci (deceiver), na nufin wanda yake yaudaran mutane. [1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado mayaudari ne

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.76. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,72