Jump to content

Mazawari

Daga Wiktionary

Mazawari About this soundMazawari  Mazawari alama (:) ta nahawu da ke riga zuwa kafin zayyana sunan abubuwa, zance,ƙarin bayani da faɗaɗa zance.  [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Mawaƙan sune: Bala,Ilu, da yautai
  • Kayan ƙamshi sun ƙunshi:kanumfari,itta,masoro da barkono.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): colon (:)

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31