Misalta
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila Kalmar Misalta ta samo asali ne daga harshen Larabci. Misal
Bayani
[gyarawa]Misalta' Misalta (help·info) Nazari ko neman banbanci tsakanin abubuwa biyu ko fiye da haka.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Mun misalta shafukan yanar biyu kuma mun gano cewa suna da banbanci
- Yawan rashin aikin yi a Najeriya bashi da girma sosai idan aka misalta da wasu ƙasashen.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Compare
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=misalta#google_vignette
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=compare