Jump to content

Moda

Daga Wiktionary

ModaAbout this soundModa  wani karamin abune mai zurfi kadan yana da hannu,a na anfani dashi wajan diban ruwa daga cikin randa ko makamanta haka.[1]

suna

jam'i.Moda

Misalai[gyarawa]

  • ka zuba mun ruwa da moda mai kyau
  • Masha Ruwa da moɗan ransa
  • Wannan moɗan ƙaramine.

manazarta[gyarawa]

  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00