Randa
Appearance
Hausa
[gyarawa]RandaRanda (help·info) Wata abace da ake haɗawa da yinɓu wato laka,ita kirarta kamar irin yadda tulu yake sai dai ita bakin ta nada ɗan faɗi ana amfani da ita a gargajiyance wajen zuba ruwa a ciki domin yayi sanyi asha.
- Suna
jam'i Randuna.
misali
[gyarawa]- Kaje wajan bishiya akwai randa da ruwa a ciki mai sanyi.
- Ruwan randa bai cika yin sanyiba a lokacin bazara.
- Inason shan ruwan randa
Karin Magana
[gyarawa]- Albarkacin kaza ƙadangare kansha ruwan randa
manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,132