Mugun Hali
Appearance
Mungun Hali yana nufin yin abinda bai dace ba kamar kaji katsane mutum batare dayamaka komai ba ko yaringa kyamar mutane bayasan wani yazo kusa dashi sai ace want yacika mugun hali.[1][2]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.70. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,73