Jump to content

Munafuki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Munafuki mai cin amana ko gulma. [1]

Suna jam'i.Munafukai

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi munafurcin Audu
  • Wani munafuki ya haɗa faɗa

Karin Magana

[gyarawa]
  • Bakon munafuki bana mutum daya bane
  • Da munafuki gwara barawo
  • Kan munafuki baya gashi ko yayi dan wuya ya aske
  • Munafurci dodo ne mai shi yake ci

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,86