Nasaba
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Wata kila nasaba ya samo asali ne daga kalmar larabci Nasbun.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Nasaba na nufin nuna dangantaka tsakanin abubuwa biyu.[1]
Kalmomi masu alaka
[gyarawa]- alaka
- Dangantaka
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): relationship
- Larabci (Arabic): علاقة
- Faransanci (French): relation amoureuse
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.