Dangantaka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Wata kila kalmar dangantaka ta samo asaline da kalmar hausa dangantawa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Dangantaka na nufin nuna alaka abubuwa ta fuskar harafin /r/ da /n/ sune madanganta.[1]
Kalmomi masu alaka
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): relationship
- Larabci (Arabic): علاقة
- Faransanci (French): relation amoureuse
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.