Jump to content

Raɓa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kalma ce mai Harshen Damo

Raɓa About this soundFuruci  Danshi wanda yake samuwa sakamakon ruwa ko laima

Misali

[gyarawa]
  • Sun sha raɓa sakamakon sun yi Sammako.
  • Koya an saukar da raɓa ka.ar ruwan sama.
  • Ruwan yayi sanyi har da Raɓa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci