Rago
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Rago(jam'i:Raguna) Wata dabbar gida ce wanda ke da ƙafafuwa guda huɗu jikin shi yanada gashi yana da ƙaho guda biyu kuma ana amfani dashi domin laiya da babban sallah.[1]
Ma'ana ta Biyu
[gyarawa]Rago (jam'i:Ragwaye) suna ne da ake Kiran mutumin da ba shi da kokari wurin yin kowa ne irin aiki.
Misali
[gyarawa]- Ka gyara mun ragona da kyau.
- Zan sai Ragon sallah
- Zan siyar maka da rago na
- Badi sai na yi noma in ji rago.
Karin Magana
[gyarawa]- Ba a hana mabada rago fata
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.141. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neilskinner,1965:kamus na Turanci da hausa.lSBN9789781691157.P,141
- ↑ https://hausadictionary.com/rago