Raka'a
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Raka'a wata gaɓace ta wacce itace ƙashin bayan salla wanda ake gudanar da ita wajen yin salla, salla bata yiwuwa saida ita. Ta ƙunshi kabbara shida Ruku'u ɗaya [[sujjada.
Misali
[gyarawa]- Raka'a biyu ake bayyanawa a sallar isah.
- Raka'a biyu Musa ya samu na juma'a.
- Dole kayi karatun fatihu a kowace surah