Jump to content

Rakiya

Daga Wiktionary

Rakiya shine raka mutum zuwa wani waje.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado dagayin rakiya har yanzu bai dawo ba.
  • Naje kiran yaron da yayi rakiya zuwa asibiti.

Manazarta[gyarawa]