Jump to content

Rakumi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]
Rakumi nacin ciyarwa

Rakumi wani dabba ne daga cikin dabbobi,yana da girma,tsawo da kuma dogon wuya.[1] [2]

Suna

Jam'i.Rakuma

Misalai

[gyarawa]
  • Rakumi jirgin Sahara
  • Talle ta hau rakumi a kasar misra

Karin Magana

[gyarawa]
  • Wutsiyar rakumi tayi nesada kasa
  • Ashe shegun gari na nan rakumi yaji kunama

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner,1965:,kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,39
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.27. ISBN 9789781601157.