Ruɓaɓɓe
Appearance
Hausa
[gyarawa]Ruɓaɓɓe Abu da lalace yazama mara amfani, musamman a kayan abinci da masarufi koma duk wani halitta.[1]
Suna Jam'i. Ruɓaɓɓu
Misalai
[gyarawa]- Na ciro ruɓaɓɓan mangyaro daga buhu
- Ɓera ya mutu har yazama ruɓaɓɓe
A wasu harsunan
[gyarawa]English:bag
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,