Rubutu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Rubutu Tsarin sarrafa magana cikin wasu alamu da masu magana suka aminta a takarda ko a wani abu ta hanyan amfani da Alkalami da Tawada. [1]
Misali
[gyarawa]- Yayi rubutu da kan shi
- Yana rubutu akan littafi
Manazarta
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- English: writing
- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.