Jump to content

Alkalami

Daga Wiktionary
Alkalami baƙi

Alkalami About this soundAlkalami  (jam'i: Alkaluma) Abun rubutu ne wanda ake yin shi da karfe, kara, icce ko kuma roba, kuma a cikin kowanne Alkalami akwai tawada.


Larabci

[gyarawa]

القلم

Turanci

[gyarawa]

Pen

Misalai

[gyarawa]
  • Kayi rubutu da alkami

Karin Magana

[gyarawa]
  • Bakin alkalami ya bushe