karfe

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karfe (jam'i: Karafuna) wani sinadari da'ake samunsa a kasa, ya kasance kakkaura, baki, kuma mai nauyi. Ana hada kayan karafuna da su, kaman su Takobi, Almakashi, Allura dadai sauransu.