Jump to content

Takobi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Takobi wata doguwar wuka ce da ake amfani da ita wajen yaki. [1]

Suna jam'i.Takubba

Misalai

[gyarawa]
  • Naga takobi a hannun Sarki

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.