Jump to content

Sakko

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

sakko ko safko

  1. nanufin Asubanci.
  2. aikin umurni/labari na sakkowa.

Misali1

[gyarawa]
  • Ado yayi sakkon zuwa kasuwa
  • Kayi sakko don musameshi.
  • Bazan iya sakkoba domin akwai sanyi

Misali2

[gyarawa]
  • Sakko daga kan bishiyannan.
  • Ɗangote ya sakko da farashi
  • Jirgin saman ya sakko.