Jump to content

Sallar idi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

sallar idi salla ce wacce musulmin duniya suke gabatar da ita sau biyu a dukkan zagayowar shekara, tanada raka'a biyu. anayin ta alokacin sallar walha

Misali

[gyarawa]
  • Ansakko sallar idi.
  • Munyi sallar idi lafiya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Eid
  • Larabci: عيد