Jump to content

sallar walha

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

sallar idi salla ce ta nafila wacce akeyi lokacin da rana tafara takwas, gwargwadon tsawon goran mashi ɗaya ko biyu, tanada raka'a biyu kamar Sallar Asuba.

Misali

[gyarawa]
  • Babban ila kullum sai yayi sallar walha.
  • Nayi sallar walha

Fassara

[gyarawa]
  • Larabci: صلاة الضحى