Jump to content

Sallar Asuba

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

sallar Asuba ɗaya ce daga cikin Sallar Farilla wacce akeyin ta lokacin da Alfijir nagaskiya yafito kafin fitowar rana, . Tanada raka'o'i guda Biyu.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Misali[gyarawa]

  • Nayi sallar asuba.
  • Ankira sallar asuba yanzu.*Bansamu sallar asuba ba yau.