Jump to content

Sallar Azahar

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

sallar Azahar ɗaya ce daga cikin Sallar Farilla wacce akeyin ta lokacin da rana tayi zafi, misalin ƙarfe sha biyu da rabi, Tanada raka'o'i guda Huɗu.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Nayi sallar azahar cikin lokaci.
  • Ankira sallar azahar yanzu.
  • Bansamu sallar azahar ba yau.