Sallar La'asar
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]sallar Isha ɗaya ce daga cikin Sallar Farilla wacce akeyin ta lokacin da lokacin Sallar Azahar ya ƙare. Tanada raka'o'i guda Huɗu.
Kalmomi masu alaƙa
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Nayi sallar La'asar cikin lokaci.
- Ankira sallar la'asar yanzu.
- Bansamu sallar la'asar ba yau.