Jump to content

raka'o'i

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

raka'a shine jami'in Raka'a.

Misali

[gyarawa]
  • Ana ɓoye karatun raka'o'i biyu na sallan isha.
  • Sallar asuba tanada raka'o'i biyu