Jump to content

Sarbe

Daga Wiktionary
Sarɓe a zube

Sarɓe About this soundSarɓe  Wato igiya da ake amfani da ita ana ƙaramata tsayi idan an jefa,musamman wajen kama shanu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yayi amfani da sarɓe wajen kama shanu.
  • Mahauci ya wurga sarɓe.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,97