Sauyi
Appearance
Hausa
[gyarawa]sunan
[gyarawa]sauyi (t sauyi, j. ɗakuna) sunan kuma sauyi na nufin sauyawa zuwa akasin abin da aka sani ga wani abu.
Misali
[gyarawa]aiki
[gyarawa]sauyi (masdari sauyi, sauya, sauyawa) aikin sauyawa.
Misallai
[gyarawa]- An samu sauyi a ranar yau.
- Babu abinda ya sauyu daga gare shi.
Fassarori
[gyarawa]- English: change