Shahararre
Appearance
Shahararre Shahararre (help·info) dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin sanan nene a ko'ina dake faɗin yankin da yake ko garin da yake.[1]
Misalai
[gyarawa]- Shahararren ɗan kwallon Najeriya.
- Rijau shaharareen gari ne a Jihar Naija.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Famous