Shimfida
Appearance
Shimfiɗa Shimfiɗa (help·info) Kaya ko mayafi da ake yafawa akan gado in ba'a amfani dashi. [1] [2]
- Suna jam'i. Shimfiɗu
Misalai
[gyarawa]- Shimfiɗa nazo agani akan gadon ta.
- An ƙawata gadon da shimfiɗa mai ƙyawu.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,23
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,14