Shuka

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Shuka itace abinda aka binne a kasa ta fita bayan zuba mata ruwa ko bayan samuwar ruwan sama. Shuka na samuwa ne daga irin ƴaƴan itace.