Talauci

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Talauci na nufin wani yanayi da dan Adam yake shiga na rashin dukiya ko kuma karancin wadata.

Misalai[gyarawa]

  • Hukumomi na yaki da talauci a kasashen duniya
  • Talauci na barazana ga zaman lafiya