Tantaƙwashi
Appearance
hausa
[gyarawa]tantakwashi kashi
Bayani
[gyarawa]Tantaƙwashi wani ƙashi ne mai taushi wanda yake haɗe da tsoka, ana kiranshi cartillage a turance.[1]
Misalai
[gyarawa]- Bala yaci waina da tantakwashi
- Na taka tantakwashi a hanyar wucewa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,241