Tantabara
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Tantabara Tantabara (help·info) Tsunsuwa ce kamar sauran tsuntsaye,amma ita ana kiwon ta a gida ,tana da fukafuki tana tashi sama, ana mata kirari da tantabara uwar alkawari.[1]Tantabara tana yin ƙwai guda biyu 2 a duk wata taƙyanƙyashe ƴaƴan suna zuwa a mace da namiji.
- Suna jam'i.Tantabaru
Misalai
[gyarawa]- Na sai keji zanyi kiwon tantabaru
- Na sai tantabara zanyi kiwo
- Yau tantabara na tayi nisan kiwo
- yau tan tantabara ta tayi kwai.
Karin Magana
[gyarawa]- Tantabara uwar alkawari
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,50