Tasha
Appearance
Hausa
[gyarawa]suna
[gyarawa]Tasha tilo: tasha, jam'i: tashoshi, wuri ne da ake hawan abun tafiya dan zuwa wani wuri na daban.
- Tasha wuri ne da ake taruwa dan jigilar mutane da kaya zuwa wurare. [1]
Manazarta
[gyarawa]Fassarori
[gyarawa]karin magana
[gyarawa]- Allah ya shiryi dan tasha ba dan ya mutu ba.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3