Jump to content

turanci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalmar turanci ta samo asali ne daga asalin mutanen Turai.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Turanci na nufin yaren mutanen yammacin kasashen duniya, wato turai. A hausance ana kiran masu magana da wannnan harshe turawa.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): English.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.