Jump to content

Tattara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Tattara Na nufin tara abu wuri ɗaya har yazama mai yawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Manomi ya tattara wake wuri daya
  • Tattara kayan wanki
  • An tattara shinkafa a gonan Tambai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P6,