Tattaunawar user:Saudarh2
Sabon sasheAppearance
Latest comment: shekara da suka gabata 2 by M I Idrees in topic Neman ƙarin koyo
Neman ƙarin koyo
[gyarawa]Assalamu'alaikum, Barka dafatan kina lafiya. Kasancewarki maison ƙirƙirar maƙaloli a manhajar Wiktionary yanada matukar kyau kisan yadda zaki ƙirƙira ko ki gyara idan anyi kuskure. Amma a yadda na fuskanta bakisan yadda zaki ƙirƙira ko gyara maƙala ba, kawai kina zuwa koyi rubutu yadda kuke so, wanda ba haka yake a tsarin manhajar wiki ba. Yanada kyau ki lura ki koya kafin ki cigaba. Kihuta lafiya. M I Idrees (tattaunawa) 16:52, 12 Oktoba 2022 (UTC)