Jump to content

Tazuru

Daga Wiktionary

Tuzuru About this soundTazuru  Balagaggen namijin da baiyi aure ba.

Suna jam'i.Tazurai

Misalai[gyarawa]

  • Ɗakin tazurun na zaure
  • Tazuru ya yunƙura zai yi aure

Manazarta[gyarawa]