Toka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Wataƙila kalman toka ta samo asali ne daga harshen Hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]TokaToka (help·info) na nufin ɓurɓushin abinda ke ragewa bayan itace ko wani abu da ya ƙone kurmus ya zama gari.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English):ashes
- Larabci (Arabic): ramad - رماد
- Faransanci (French): cendres
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.