Jump to content

Tozali

Daga Wiktionary

Tozali About this soundTozali  ko kwalli wani sinadari ne da ake amfani dashi wajen kwalliyan ido da kuma ƙara lafiyan idon.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Nasa tozali a ido na bayan nayi wanka.
  • Tozali adon ido.

Karin Magana[gyarawa]

  • Tozali nasa ido shanawa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7