Tsafi

Daga Wiktionary

Tsafi About this soundTsafi  kalmace ta hausa dake nufin masu yin siddabaru ko sihiri ta hanyan amfani da bakaken aljanu masuyi masu hidima don cimma wani burinsu na rayuwa.[1][2]

Misalai[gyarawa]

  • Malamai sunyi umarni da a nemi tsari daga masu tsafi.
  • Ana tsargin ciwon Sarki sakamakon tsafi ne.

Karin Magana[gyarawa]

  • Tsafi gaskiyar maishi

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.62. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,65