Jump to content

Tsamiya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

TsamiyaAbout this soundTsamiya  Wata bishiyace mai tsami, wadda a ka samunta a ƙasashen Afirika.

Misalai

[gyarawa]
  • Anata shan kunun tsamiya a wajen biki
  • Bala na shawa'awar kunun tsamiya
  • Idi ya na tsotsan tsamiya