Tsayi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman tsayi ya samo asali ne daga kalman Hausa Tsawo.
Furuci
[gyarawa]= Suna (n)
[gyarawa]Abu mai tsawo ko bisa
Siffatau
[gyarawa]tsayi, ko tsawo da Turanci (height), ma'ana tsayin wani Abu ko mutum ko aiki da sauransu.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): height
- Larabci (Arabic): la taille
- Faransanci (French): irtifa'un - ارتفاع
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.